A yakin nan na guguwar Al'aqsa masanan yaqi, manazarta, masanan Tarihi, fitattun 'yan Jarida sun rika bayyana ra'ayoyinsu Akan yakin nan. Wasu sashen na nuna barnar da Isra'ila ke wa Gazza. Tabbas haka ne a zahiri, amma kuma a badini Hamas ce ta yi nasara a kan su, kamar dai yadda ya faru tsakanin Hizbullahi da Isra'ila a 2006. Ga jerin nasarorin da da Hamas ta yi a kan Isra'ila:-
DANNA BLUE DIN RUBUTUN DAKE KASA DOMIN KARANTA NASARORIN A SHAFIN FREEDOM FIGHTERS
👇 👇 👇
