LAHADI
AYYUKAN RANAR LAHADI (ADDU'O'I ,ZIYARA ,DA KUMA SALLOLI)
1.Bagaren Addu'o'i Na Ranar Lahadi
2.Bangaren Ziyara
3.Bangaren Salloli Na Ranar Lahadi
1.BANGAREN ADDU'O'I
ADDU'AR IMAM ALI BN HUSSAIN ZAINUL-ABIDEEN (AS) TA RANAR LAHADI
ADDU'AR SAYYIDA ZAHRA (AS)
Addu'ar Sayyida Fatima (amincin Allah ya tabbata a gare ta) ranar Lahadihttp://
BANGAREN ZIYARORIN RANAR LAHADI
ZIYARAH NA AMIR AL MUMININ (A) A RANAR LAHADI
Wani wanda ya Hadu da Majiɓincin Zamani (a.s) ya ba da labarin cewa ya ji daga gare shi irin wannan Ziyarah da aka yi wa Imam AliAmeer al-Momineen (a.s) a ranar Lahadi, wanda aka keɓe masa:
ZIYARAR SAYYIDA ZAHRA(AS)
Ziyarar Sayyida Zahra ta Ranar Lahadi
Wata Sallon Ziyarar Sayyida Zahra(as)
BANGAREN SALLOLI NA RANAR LAHADI
SALLAH TA FARKO 1
An Ruwaito shi a hadisai cewa a ranar Lahadi lokacin da rana ta kai wani tsawo ( da safe) mutum ya yi sallah raka'a biyu. A raka'a ta farko bayan Suratul Hamd ya karanta Suratul Kauther sau uku sannan a raka'a ta biyu bayan Surat Hamd karanta Suratul Tauhid sau uku. Idan mutum yaiyi Wannan Sallar ya kuɓuta daga wutar jahannama kuma ya tsarkaka daga riya. Akwai lada mai yawa ga wannan Sallar.
Sallah Ta Biyu 2
An ruwaito daga Manzon Allah (s.a.w.a.) cewa wanda yayi sallah raka'a hudu a ranar Lahadi, kuma a kowace raka'a bayan Surar Hamd ya karanta Suratul Mulk sau ɗaya Allah (T) zai ba shi wurin da yake so a cikin Aljanna.
Sallar daren Litinin
Ya zo a cikin hadisai cewa mutum zai Yi Sallah raka'a shida a ranar Lahadin da ta gabata kuma a kowace raka'a bayan Suratul Hamd ya karanta Suratul Tauhid sau bakwai. Akwai lada marar misaltuwa ga wannan Sallah.
Tags
Ayyukan Kullum