HADITH 1
AL'UMMAR MUSULMI
Manzon Allah [s a w w] yace:
''Mafi alherin al'ummata sune wadanda Suka Karar da ƙuruciyarsu cikin biyayya ga Allah, suka yaye kansu daga jin daɗin duniya kuma suka shagaltu da lahira. Tabbas ladarsu ga Allah shine mafi girman matakan Aljanna
Tanbih al-Khawatir, v. 2, shafi. 123; Mizan ul Hikmah, shafi na 626
www.yaa-mahdi.blogspot.com
https://yaa-mahdi.blogspot.com/2021/09/hadith-1-alummar-musulmi-allah-s-w.html
