Sojojin Isra'ila 24 ne aka kashe a hare haren da Hezbollah suka kai


 An bayar da rahoton cewa sojojin Isra'ila 24 ne aka kashe a hare-haren Hizbullah tun farkon yakin Gaza, wanda kashi daya cikin hudu an kashe sune a watan Afrilun 2024.


Kamfanin dillancin labaran sama na Kasar Falasdinu ya ruwaito cewa, ya nakalto daga shafin sadarwa na yanar gizo na kamfanin dillancin labaran Haramtacciyar Kasar Isra'ila inda sukace, bayan jawabin da babban sakataren kungiyar Hizbullah Sayyid Hasan Nasrallah ya yi a baya-bayan nan, rigingimun da suke faruwa a arewacin yankunan da Isra'ila ta mamaye sun yi kamari.


A cewar rahoton, kungiyar Hizbullah na kokarin kiyaye yanayin da ake ciki a kan iyakokin arewacin kasar a daidai lokacin da aka dakatar da yakin a Gaza.

Post a Comment

Previous Post Next Post