An yi wa Imam Ali (As) tambaya game da gadon yaron da yake da kai biyu, kirji biyu amma bayansa daya. Hazart Ali (A) ya ce:
Ku Bari ya yi barci sannan ku kira shi da sunan da iyayensa suka sanya masa. Idan ɗayansu ya farka, ku ɗauke shi a matsayin mutum ɗaya, idan duka biyun ne (suka farka) a bar shi ya gaji daidai.
(Biharul Anwar, juzu'i na 9, shafi na 486; Turuq-i-Hikamiah na Ibn-iQaiyyim, shafi na 53; da Abu Turab juzu'i na 2, na AllamaJazaeri).
Reference: Hukunce-hukuncen Sayyidina Ali (as)
Kuyi Share Domin 'yan uwa su Amfana.