13, 14, DA 15 GA JUMADI AL ULA

 13, 14, DA 15 GA JUMADI AL ULA

 Ya dace a ziyarci Sayyida Fatimah al-Zahra’ (a.s.) da yin ta’aziyya a wadannan kwanaki uku, domin an ruwaito cewa ta rayu bayan mahaifinta kwana saba’in da biyar kacal.  Don haka tabbas ta bar rayuwa a daya daga cikin wadannan kwanaki uku domin Manzon Allah (s.a.w.a.) ya yi wafati ne a ranar ashirin da takwas ga watan Safar.

 A ranar goma sha biyar ga watan Jumadi al Ula, shekara ta 36, ​​Imam AliAmeer al-Momineen (a.s.) ya ci birnin al-Basrah.  Haka nan, an haifi Imam Zainul-’Abidin (a.s.) a wannan rana;  don haka ya dace a ziyarci Imamai (a.s.) biyu a wannan rana.

-Nasir Hassan Kankia

-08138381897

Post a Comment

Previous Post Next Post